SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

Android app by AdamsDUT. Music & Audio · AdamsDUT

Store rating
Unknown
Store rating count
Unknown
Download price
Free to download
In-app purchases
Not listed in captured metadata
Version
2.0
Listing last refreshed
2026-09-16

View the original store listing

Store description excerpt

Wannan application yana dauke da wasu zababun lekcoci daga sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake. Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara. Bayan lectures na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na daya da na biyu by Sheikh ibrahim aminu daurawa duk a cikin wannan manhaja idan akayi duba. Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe,matsalolin aure by Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu. za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe. Wasu daga cikin karatuttukan sheikh jafar da za a samu idan akayi searching Adamsdut a play store. Siffatus salatin nabiyyi sheikh jafar Arbauna Hadith sheikh jafar mp3 Bulugul maram sheikh jafar mp3 Kitab Tauhid sheikh jafar mp3 Umdatul ahkam Kitab at tauhid Hausa Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy complete quran offline by shiekh abdolbasit quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on. Don allah idan har kaji dadin wannan kundin tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa to kayi sharing din sa ga sauran yan uwa musulmai domin suma su samu su amfana. kuma kada a manta a yi rating kudin tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa. kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa, TARIHIN SHEIK AMINU DAURAWA KANO :-Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai- Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, a unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa, bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al- Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo. An haife ni a ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, a cikin garin Kano, a gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, a karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur’ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur’ani da tafsir, wasu na Alqur’ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne: 1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa. 2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa. 3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a w

Review coverage

AppRill has captured 0 reviews for this app. This is a collected sample, separate from the store rating count. Latest review capture: Not captured yet.

Recent captured chart positions

No chart positions have been captured for this app yet.

Chart position, rating count and review coverage do not establish downloads, revenue or profit. Understand the differences.