Sheikh Albani Zaria Audio mp3

Android app by AdamsDUT. Music & Audio · AdamsDUT

Store rating
Unknown
Store rating count
Unknown
Download price
Free to download
In-app purchases
Not listed in captured metadata
Version
2.0
Listing last refreshed
2026-09-12

View the original store listing

Store description excerpt

Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara. A cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karshen alewa kasa. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karen bana da sauran su . Bayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Audio mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3 sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam sheikh Jafar Mahmud Adam tafser sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3 sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali Isah Fantami lectures sheikh Ahmad sulaiman quran recitation sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi sheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombe sheikh Abubakar Gumi sheikh Abdulrazak Yahya Haifan sheikh Bin Usman kano sheikh Ahmad BUK Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya. Adamsdut. Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star. Brief history about Sheikh Albani Zaria The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit

Review coverage

AppRill has captured 0 reviews for this app. This is a collected sample, separate from the store rating count. Latest review capture: Not captured yet.

Recent captured chart positions

No chart positions have been captured for this app yet.

Chart position, rating count and review coverage do not establish downloads, revenue or profit. Understand the differences.