Raddul Azhan Tafsirin Gumi MP3
iOS app by Abdulkarim Nasir. Music · Abdulkarim Nasir
- Store rating
- 0 / 5
- Store rating count
- 0
- Download price
- 2.99 USD
- In-app purchases
- Unknown
- Version
- 1.0
- Listing last refreshed
- 2026-09-07
View the original store listing
Store description excerpt
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu 'yanuwa Musulmi, RADDUL AZHAN ILA MA'ANIL QUR'AN AUDIO / MP3 / OFFLINE / HAUSA LANGUAGE RADDUL AZHAN ILA MA'ANIL QUR'AN PDF IN HAUSA LANGUAGE Duba da kusantowar watan Ramadana na wannan shekara ta 2025 (Allahumma ahillahu alayna bil-amni wal-iman was-salaamati wal-islam wa tawfeeq lima tuhibbu wa tardaa rabbuna wa rabbuka Allah), da kuma duba da yadda iyaye da kakanni ma'abota son jin tafsirin alkur'ani mai Girma na babban malamin nan malam Abubakar Mahmud Gumi muka ga ya kamata muyi kokari mu saukaka musu hakan ta hanyar samar da wannan manhaja ta Raddul Azhan ila Ma'anil Qur'an (MAYAR DA HANKULA ZUWA GA MA'ANONIN ALKUR'ANI) irinta ta farko a wannan dandali na Apple App Store. Tafsirin Raddul Azhan ila Ma'anil Qur'an shine tafsirin da Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi ya wallafa don fassara Al-Kur'ani Mai Girma. Yayi rubutun littafin ne cikin harshen Larabci wanda daga baya malamin ya fassara cikin sautin murya zuwa harshen Hausa. Wannan manhaja ta kunshi muhimman abubuwa kamar haka: 1. Raddul Azhan ila Ma'anil Qur'an tafsirin malam Habubakar Gumi Audio / MP3 daga bakara zuwa Nasi * 2. Littafin Raddul Azhan ila Ma'anil Qur'an littafin larabci a sigar Raddul Azhan ila Ma'anil Qur'an PDF domin ma'abota karanta larabci suji dadin bin Tafsirin a lokacin da ake jawa malam baki yana fassara littafin. 3. Fassarar Alkur'ani mai Girma daga Larabci zuwa Hausa wato Tarjuma fassarar ayoyin kai tsaye zuwa harshen Hausa wanda shima malam Abubakar Gumi ne ya fassara. 4. Tarihin Malam Abubakar Gumi Fasalin aikin Manhajjar: 1. Wannan app na aiki kacokam ba tare da intanet ba 2. A sashen fassarar ayoyin alkur'ani zaku iya danna aya domin samun damar sharing din fassararta ga yanuwa musulmi ta kafafenku na sadarwa 3. Idan kuka karanta fassarar ayoyin wata surah kana daga baya kuka rufe da sake bude wannan sura, to kuna iya ci gaba da karatun daga ayar da da kuka tsaya a kanta. Ku danna alamar dake sama-maso-dama kusa da search domin wannan zabin. 4. Akwai surori dake da ayoyi masu yawa kamar suratul Bakara mai ayoyi 286, domin zuwa fassarar wata aya kai tsaye, ku danna alamar nema kana ku rubuta lambar ayar da kuke son zuwa gareta sai ku danna kalmar "Muje" wato dai muje zuwa wannan ayar. App din zai kaiku kan ayar nan take. 5. Haka zalika a bangaren Raddul Azhan ila Ma'anil Qur'an pdf shima kuna iya rubuta lambar shafi domin tsallakawa zuwa gareshi ko kuma komawa farkon Tafsirin wata sura da kuka bude da dai sauransu. 6. Zaku iya saita timer domin jin Tafsirin na dan wani lokaci misali kafin kuyi bacci inda karatun zai rufe kansa da zarar lokacin ya cika. Misali kun kwanta bacci karfe tara sai kuka saita timer zuwa awa guda, to karatun zai rufe kansa da kansa da zarar karfe goma tayi. 7. Domin samun Muqaddimar littafin ku tsallaka zuwa shafi mai lamba ta 833. * Muna kan Tarawa da daidaita wannan tafsiri har yanzu, fatanmu shine mubi tafsirin daya bayan daya domin rubuta lambobin dake kunshe a kowanne sauti kana ba ta
Review coverage
AppRill has captured 0 reviews for this app. This is a collected sample, separate from the store rating count. Latest review capture: Not captured yet.
Recent captured chart positions
No chart positions have been captured for this app yet.
Chart position, rating count and review coverage do not establish downloads, revenue or profit. Understand the differences.