MUSULUNCI
Android app by Beatspree. Education · Beatspree
- Store rating
- Unknown
- Store rating count
- Unknown
- Download price
- Free to download
- In-app purchases
- Not listed in captured metadata
- Version
- 1.1.3
- Listing last refreshed
- 2026-09-13
View the original store listing
Store description excerpt
Bayanin App (Full Description) Musulunci: Addinin Allah Ne (Littafi na 1) Wannan manhajja ce mai muhimmanci wacce aka tsara ta domin kowane Musulmi ko mai neman sani ya samu damar karanta littafin "MUSULUNCI: ADDININ ALLAH NE" (Littafi na 1) wanda Muhammad Bello Yakubu Al’azrawi ya wallafa. Manhajjar tana kunshe da darussa guda ashirin (20) wadanda ke bayyana kyawun addinin Musulunci, adalcin cikinsa, da kuma yadda yake samar da zaman lafiya ga dan Adam. Abubuwan da ke Ciki: Asalin Addini: Bayani kan yadda Musulunci ya kasance addinin farko a duniya tun daga Annabi Adam (A.S) har zuwa kan Annabi Muhammad (S.A.W). Shika-shikan Musulunci: Cikakken bayani kan ginshikai guda biyar: Shaidawa, Sallah, Azumi, Zakkah, da Hajji. Tarihin Salmanul Parisi: Darussa masu ratsa jiki daga rayuwar babban sahabi Salmanul Parisi da yadda ya nemo gaskiya. Adalcin Musulunci: Bayani kan yadda Musulunci ya dauki kowane dan Adam da daraja da kuma koyar da adalci ga kowa. Ma'anar Musulunci: Fahimtar hakikanin ma'anar mika wuya ga Allah da kuma ni'imar da ke tattare da hakan. Nasiha da Wa'azi: Darussa kan gyaran zuciya da yadda za a kyautata bauta ga Allah Madaukaki. Siffofin wannan Manhajja: Tsari Mai Kyau: An tsara rubutun cikin Hausa mai saukin fahimta da kyan gani. Saurin Budewa: App din yana bude littafin cikin sauri ba tare da bata lokaci ba. Tuntuba: Kuna iya tuntuibar mawallafi ko masu bita kai tsaye ta cikin manhajjar. Wannan manhajja kyauta ce, kuma anyi ta ne domin yada alherin addinin Musulunci. Allah ya amfanar da mu da abin da ke ciki.
Review coverage
AppRill has captured 0 reviews for this app. This is a collected sample, separate from the store rating count. Latest review capture: Not captured yet.
Recent captured chart positions
No chart positions have been captured for this app yet.
Chart position, rating count and review coverage do not establish downloads, revenue or profit. Understand the differences.