Kawaidi Fassarar Hausa
iOS app by Abdulkarim Nasir. Music · Abdulkarim Nasir
- Store rating
- 0 / 5
- Store rating count
- 0
- Download price
- 1.99 USD
- In-app purchases
- Unknown
- Version
- 1.0
- Listing last refreshed
- 2026-09-07
View the original store listing
Store description excerpt
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yanuwa Musulmai, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Allah Yayi dadin tsira da aminci ga shugabanmu Annabi Muhammadu (Sallallahu alaihi wasallam). Yabo da Godiya su kara tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda da ni'ima taSa ayyuka kyawawa ke kammaluwa. Wannan sabuwar manhajja ce kuma irinta ta farko a wannan dandali na Apple App Store domin kawo muku cikakken littafin Kawa'idi domin ya kasance makarantar gida a gareku yanuwa Musulmi. Wanna manhajja ta Qawa'idi tana aiki ba tare da data ba wato offline take aiki. A cikinta zaku samu: 1. kawa-idi fassarar hausa pdf 2. Littafin Kawa'idi Audio wato kawa'idi mp3 mai dauke da sauti inda malam ke karantawa da fassarawa sannu a hankali tamkar dai kuna daukar karatun a gaban malami a makaranta. 3. FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI DA HAUSA 4. Kawaidi Warash wato kawa idi arabic mai dauke da rubutun larabcin wato dai Litttafin Kawa'idi Rubutun Hannu Na Warash 5. littafin kawa-idi fassarar hausa mai kaloli domin fahimtar ma'anonin daidaikun kalmomin littafin na kawa idi Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki. Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W). Bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa kyauta domin yada addinin Allah. ƙawaidi hausa Abubuwan dake cikin wannan littafin na qawa idi fassarar hausa : 1. Akidodin Tawhidi (الْعَقَائِدُ التَّوْحِيدِيَّةُ) 2. ƙa’idodin Sallah (قواعد الصلاة) 3. Babin Farillan Sallah (بَابُ فَرَائِضِ الَصَّلاَةِ) 4. Babin Sunnonin Sallah (بَابُ سُنَنِ الصَّلاَةِ) 5. Mustahabban Sallah (فَضَائِلِ الصَّلاَةِ) 6. Babin wankan da yake wajibi (بَابُ مُوجِبَاتِ الْغُسْلِ) 7. Babin cikin wanka na sunnah (بَابُ فِي الْغُسْلِ الْمَسْنُونِ) 8. Babin cikin Salloli na sunnah (بَابُ فِي الصَّلاَةِ الْمَسْنُونِ) 9. Babin ƙa’idojin Musulunci (بَابُ قَوَاعِدِ الْإِسْلاَمِ) 10. Babin Sujjada gabanin/kafin Sallama wato sujjada qabli (بَـابٌ فِي السُّجُودِ قَبْلَ السَّلاَمِ) 11. Babin Sujjada bayan Sallama wato sujjada ba'adi (بَابٌ فِى السُّجُودِ الْبَعْدِيِّ) 12. Babi acikin rafkanuwar da babu sujjada acikinsa (بَابٌ فِى السَّهْوِ اَلَّذِ لاَ سُجُودُ فِيهِ،) 13. Babin Farillan Alwala (بَابٌ فَرَائِضِ الْوُضُوءِ) 14. Babin Sunnonin Alwala (بَابٌ سُنَنِ الْوُضُوءِ) 15. Babin Mustahabban Alwala (بَابٌ فَضَائِلِ الْوُضُوءِ) 16. Babin Farillan taimama (بَابٌ فَرَائِضِ التَّيَمُّمِ) 17. Babin Sunnonin Taimama (بَابٌ سُنَنُ التَّيَمُّمِ) 18. Babin sunnonin Wanka (بَابٌ سُنَنُ الْغُسْلِ) 19. Babi acikin Mustahabban Wanka (بَابٌ فِي فَضَائِلِ الْغُسْلِ) 20. Ma’anar Kalma
Review coverage
AppRill has captured 0 reviews for this app. This is a collected sample, separate from the store rating count. Latest review capture: Not captured yet.
Recent captured chart positions
No chart positions have been captured for this app yet.
Chart position, rating count and review coverage do not establish downloads, revenue or profit. Understand the differences.