Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Android app by AdamsDUT. Food & Drink · AdamsDUT

Store rating
4.83 / 5
Store rating count
237
Download price
Free to download
In-app purchases
Not listed in captured metadata
Version
5.2.1
Listing last refreshed
2026-09-16

View the original store listing

Store description excerpt

Wannan application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasu, da addadin yanda zaki zuba, a takaice dai zan iya cewa wannan application na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Application din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (english) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi downloading din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka: DANWAKE KUNUN GYDA KUNUN AYA KUNUN TSAMIYA ALALA KOSAI TUN MASA TUWON SEMOVITA ZOBORODO TUWON SHINKAFA JOLLOF RICE KILISHI adamsdut Don Allah in kinji dadin wannnan application a taimaka ayi rating nasa five star domin yayi sama domin wadan da ke son koyan abincin ahusawa in sunyi searching su same shi cikin sauki. za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar,sheikh albani zaria,sheikh ali isah fantami,sheikh ahmad sulaiman etc. Dan takaicecen tarihin hausawa. Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam. Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta. Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa. Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen ha

Review coverage

AppRill has captured 94 reviews for this app. This is a collected sample, separate from the store rating count. Latest review capture: 2026-09-16.

Recent captured chart positions

No chart positions have been captured for this app yet.

Chart position, rating count and review coverage do not establish downloads, revenue or profit. Understand the differences.